IQNA

A Cikin watan Gobe Za A Fara gasar Kur'ani A Kasar Kuwait

16:22 - December 30, 2009
Lambar Labari: 1866918
Bangaren kasa da kasa; A cikin watan gobe ne za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a kasar Kuwait da za ta samu halartar dubban makaranta da mahardata na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A cikin watan gobe ne za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a kasar Kuwait da za ta samu halartar dubban makaranta da mahardata na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa A cikin watan gobe ne za a fara gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a kasar Kuwait da za ta samu halartar dubban makaranta da mahardata na kasar. 515518


captcha