IQNA

Ana Ci Gaba Da Gudanar da Tarukan Tunawa Da Shahadar Imam Hussein (AS)

16:17 - December 30, 2009
Lambar Labari: 1866919
Bangaren kasa da kasa; Ana ci gaba da gudanar da tarukan tunawa da zagayowar ranar shahadar Imam Hussein (AS) a kasar Turkiya, wanda ke samun halartar musulmi da dama.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Ana ci gaba da gudanar da tarukan tunawa da zagayowar ranar shahadar Imam Hussein (AS) a kasar Turkiya, wanda ke samun halartar musulmi da dama. Bayanin ya ci gaba da cewa Ana ci gaba da gudanar da tarukan tunawa da zagayowar ranar shahadar Imam Hussein (AS) a kasar Turkiya, wanda ke samun halartar musulmi da dama. 515602
captcha