IQNA

An Buga Tare da Yada Littafin Mahangar Imam Musa Sadr Kan Ashura

16:22 - December 30, 2009
Lambar Labari: 1866920
Bangaren kasa da kasa; An buga tare da yada wani littafi na Imam Musa Sadr dangane da mahangarsa kan Ashura da kuma irin manya-manyan darussa da wannan waki'a take dauke da su a cikin rayuwar musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren hulda da jama'a na ofishin Imam musa sadr cewa An buga tare da yada wani littafi na Imam Musa Sadr dangane da mahangarsa kan Ashura da kuma irin manya-manyan darussa da wannan waki'a take dauke da su a cikin rayuwar musulmi. Byanin ya ci gaba da cewa An buga tare da yada wani littafi na Imam Musa Sadr dangane da mahangarsa kan Ashura da kuma irin manya-manyan darussa da wannan waki'a take dauke da su a cikin rayuwar musulmi. 515629
captcha