IQNA

An Kammala Gasar Karatun Kur'ani A kasar Saudiyya

16:21 - December 30, 2009
Lambar Labari: 1866922
Bangaren kasa da kasa; An kammala wata gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka shirya a kasar Saudiyya da ta samu halartar makaranta kur'ani da mahardata daga sassa daban-daban na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An kammala wata gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka shirya a kasar Saudiyya da ta samu halartar makaranta kur'ani da mahardata daga sassa daban-daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An kammala wata gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka shirya a kasar Saudiyya da ta samu halartar makaranta kur'ani da mahardata daga sassa daban-daban na kasar. 515575


captcha