Kamfanin dilalncin labarn iqna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran people exter cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan yadda za a daidaita tsakanin mahangar ilmomin addinin Musulunci da na boko a jami'ar Halo da ke birnin London. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro kan yadda za a daidaita tsakanin mahangar ilmomin addinin Musulunci da na boko a jami'ar Halo da ke birnin London. 515672