IQNA

Isra'ila Ta Mayar Da Yankin Zirin Gaza Wani Babban Kurku

16:20 - December 30, 2009
Lambar Labari: 1866925
Bangaren siyasa da zamantakewa; Ministan harkokin wajen kasar Turkiya ya bayyana cewa ci gaba da killace zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi, ya mayar da yankin wani babban kurku.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; a wani bayani da ya hada shi da manema labarai, Ministan harkokin wajen kasar Turkiya ya bayyana cewa ci gaba da killace zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi, ya mayar da yankin wani babban kurku. Bayanin ya ci gaba da cewa ministan harkokin wajen kasar Turkiya ya bayyana cewa ci gaba da killace zirin Gaza da haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi, ya mayar da yankin wani babban kurku. 515789

captcha