IQNA

An Bude Masallaci Na Biyu Mafi Girma A Birnin Jakarta

16:20 - December 30, 2009
Lambar Labari: 1866926
Bangaren kasa da kasa; A yau ne aka bude babban masallacin birnin Jakarta na kasar Indonesia, wanda kuma shi ne masallaci na biyu mafi girma a birnin na kasar da ta fi yawan musulmi a fadin duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A yau ne aka bude babban masallacin birnin Jakarta na kasar Indonesia, wanda kuma shi ne masallaci na biyu mafi girma a birnin na kasar da ta fi yawan musulmi a fadin duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa a yau ne aka bude babban masallacin birnin Jakarta na kasar Indonesia, wanda kuma shi ne masallaci na biyu mafi girma a birnin na kasar da ta fi yawan musulmi a fadin duniya. 515588


captcha