Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ya bayyana cewa ci gaba da killace zirin Gaza da haramtacciyar gwamnatin yahudawa ke yi yana tatatre da babban hadari. Bayanin ya ci gaba da cewa ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ya bayyana cewa ci gaba da killace zirin Gaza da haramtacciyar gwamnatin yahudawa ke yi yana tatatre da babban hadari. 515497