IQNA

An Gudanar Da Taron Bahasi Kan Matsayin Mata Wajen Isar Sa Sakon Ashura

16:19 - December 30, 2009
Lambar Labari: 1866929
Bangaren siyasa da zamantakewa; An gudanar da wani zaman taro kan yadda mata za su iya taka gagarumar rawa wajen isar da sakon Ashura a cikin al'ummar musulmi da ma duniya baki daya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani zaman taro kan yadda mata za su iya taka gagarumar rawa wajen isar da sakon Ashura a cikin al'ummar musulmi da ma duniya baki daya. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani zaman taro kan yadda mata za su iya taka gagarumar rawa wajen isar da sakon Ashura a cikin al'ummar musulmi da ma duniya baki daya. gudanar da wani zaman taro kan yadda mata za su iya taka gagarumar rawa wajen isar da sakon Ashura a cikin al'ummar musulmi da ma duniya baki daya. 515703







captcha