IQNA

An rattaba Hannu Kan wata Yarjejeniyar Addini Tsakanin Iran Da Indonesia

16:19 - December 30, 2009
Lambar Labari: 1866931
Bangaren kur'ani; An rattaba hannu kan wata yarjejeniyar addini tsakanin gwamnatocin kasashen Iran da Indonesia tare da halartar wakilan majalisar kusanto da mazhabobin Musulunci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; An rattaba hannu kan wata yarjejeniyar addini tsakanin gwamnatocin kasashen Iran da Indonesia tare da halartar wakilan majalisar kusanto da mazhabobin Musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa An rattaba hannu kan wata yarjejeniyar addini tsakanin gwamnatocin kasashen Iran da Indonesia tare da halartar wakilan majalisar kusanto da mazhabobin Musulunci. 515541

captcha