IQNA

Za A Bude Wata Ciyar Bincike Kan Ilmomin Kur'ani A Morocco

12:32 - December 31, 2009
Lambar Labari: 1867015
Bangaren kasa da kasa; Za a bude wata cibiyar bincike kan harkokin kur'ani mai tsarki kasar Morocco, wadda za ta taka rawa wajen fitar da ilmomin kur'ani mai tsarki a cikin littafai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a bude wata cibiyar bincike kan harkokin kur'ani mai tsarki kasar Morocco, wadda za ta taka rawa wajen fitar da ilmomin kur'ani mai tsarki a cikin littafai. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a bude wata cibiyar bincike kan harkokin kur'ani mai tsarki kasar Morocco, wadda za ta taka rawa wajen fitar da ilmomin kur'ani mai tsarki a cikin littafai. 516046
captcha