Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da wani zaa taro kan mahangar kur'ani mai tsarki dangane da rayuwar zamantakewar jama'a, da kuma yadda kur'ani ke tarbiyantar da al'umma a zamantakewarsu. Bayanin ya ci gaba da cewa an gudanar da wani zaa taro kan mahangar kur'ani mai tsarki dangane da rayuwar zamantakewar jama'a, da kuma yadda kur'ani ke tarbiyantar da al'umma a zamantakewarsu. 516072