Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani taro na musamman da nufin yin bahasi kan mu'ujizar kur'ani mai tsarki a kasar hadaddiyar daular larabawa a birnin Dubai cibiyar kasuwancin kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani taro na musamman da nufin yin bahasi kan mu'ujizar kur'ani mai tsarki a kasar hadaddiyar daular larabawa a birnin Dubai cibiyar kasuwancin kasar. 516137