Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani zaman taro mai taken nuna soyayya ga ahlul bait (AS) da ranar Ashura, wanda aka gudanar a birnin Intakia na kasar Turkiya. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani zaman taro mai taken nuna soyayya ga ahlul bait (AS) da ranar Ashura, wanda aka gudanar a birnin Intakia na kasar Turkiya.
516165