Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dilalncin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa cewa Kungiyoyin musulmi a nahiyar turai na kokarin yada ilmin kur'ani mai tsarki a tsakanin al'ummomin nahiyar, ta hanyar kirkiro shirye-shirye masu amfanarwa. Bayanin ya ci gaba Kungiyoyin musulmi a nahiyar turai na kokarin yada ilmin kur'ani mai tsarki a tsakanin al'ummomin nahiyar, ta hanyar kirkiro shirye-shirye masu amfanarwa. 516170