Kamfain dilalncin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na Afirka cewa Bangaren kula da harkokin al'adu da ilimi a reshensa da ke kasar Senegal ya habarta cewa ana samun karfafr dangantaka tsakanin Iran da kuma Senegal a fagagen al'adu da harkokin kur'ani mai tsarki. Bayanin ya ci da cewa Bangaren kula da harkokin al'adu da ilimi a reshensa da ke kasar Senegal ya habarta cewa ana samun karfafr dangantaka tsakanin Iran da kuma Senegal a fagagen al'adu da harkokin kur'ani mai tsarki. 516325