IQNA

Dole Ne A Kafa Wani Karfi Domin Kalubalantar Makiya

12:31 - December 31, 2009
Lambar Labari: 1867028
Bangaren siyasa; Bisa la'akari da barazanar da Musulunci ke fuskanta a kowane lokaci daga maiya ya zama wajibi a kafa wani karfi da zai lamunce ma al'auumar musulmi tsaronsu da barazanar makiya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren hulda da jama'a na ofishin shugaban kasa cewa, shugaban kasar Iran Dr. Mahmud Ahmadinejad cewa Bisa la'akari da barazanar da Musulunci ke fuskanta a kowane lokaci daga maiya ya zama wajibi a kafa wani karfi da zai lamunce ma al'auumar musulmi tsaronsu da barazanar makiya. Bayanin ya ci gaba da cewa Bisa la'akari da barazanar da Musulunci ke fuskanta a kowane lokaci daga maiya ya zama wajibi a kafa wani karfi da zai lamunce ma al'auumar musulmi tsaronsu da barazanar makiya. 516295


captcha