IQNA

Rasha Ta Samu Wakilci A Kungiyar Kasashen Musulmi

12:30 - December 31, 2009
Lambar Labari: 1867030
Bangaren kasa da kasa; Kasar Rasha ta samu wani sabon wakilci a kungiyar hadin kan kasashen musulmi, wanda aka bude ofishinsa a birnin Jidda na kasar Saudiyya tare da halartar wakilin Rasha.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Kasar Rasha ta samu wani sabon wakilci a kungiyar hadin kan kasashen musulmi, wanda aka bude ofishinsa a birnin Jidda na kasar Saudiyya tare da halartar wakilin Rasha. Bayanin ya ci gaba da cewa Kasar Rasha ta samu wani sabon wakilci a kungiyar hadin kan kasashen musulmi, wanda aka bude ofishinsa a birnin Jidda na kasar Saudiyya tare da halartar wakilin Rasha. 516316


captcha