IQNA

Taron Bahasi Kan Matsayin Siyasa Da mahangar Addini A India

12:30 - December 31, 2009
Lambar Labari: 1867033
Bangaren Siyasa da zamantakewa; An gudanar da wani zaman taro kan batutuwa na siyasa da kuma mahangar addinin msulunci akan su a kasar India, da ya samu halartar masana da dama.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani zaman taro kan batutuwa na siyasa da kuma mahangar addinin msulunci akan su a kasar India, da ya samu halartar masana da dama. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani zaman taro kan batutuwa na siyasa da kuma mahangar addinin msulunci akan su a kasar India, da ya samu halartar masana da dama. 516207
captcha