Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Ana agudanar da wani zaman taro da ke yin bahasi kan matsayin Annabi Isa Almasih (AS) a cikin kur'ani mai tsarki a birnin Bombai, wanda ke samun halartar masana. Bayanin ya ci gaba da cewa Ana agudanar da wani zaman taro da ke yin bahasi kan matsayin Annabi Isa Almasih (AS) a cikin kur'ani mai tsarki a birnin Bombai, wanda ke samun halartar masana. 519080