IQNA

Zaman Tattaunawar Dukkanin Kungiyoyin Muslunci A Spain

10:48 - January 07, 2010
Lambar Labari: 1869831
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da zaman tattaunawa na dukkanin kungiyoyi da kwamitoci na musulmin kasar Spain, da nufin kara samun haduwa kan lamurra na bai daya tsakaninsu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na hadakar kungiyoyi da kwamitocin musulmin kasar Spain cewa Za a fara gudanar da zaman tattaunawa na dukkanin kungiyoyi da kwamitoci na musulmin kasar Spain, da nufin kara samun haduwa kan lamurra na bai daya tsakaninsu. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da zaman tattaunawa na dukkanin kungiyoyi da kwamitoci na musulmin kasar Spain, da nufin kara samun haduwa kan lamurra na bai daya tsakaninsu. 519541





captcha