Bangaren kasa da kasa; Jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Usma sayyid Ali Khamenei ya yi kira ga al'ummar kasar Iran da su gyara tsakaninsu da Allah, kamar yadda Imam Khomein (RA) ya fada a cikin kalamansa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa a cikin wata zantawa day a gudanar da daya daga cikin malaman kasar Iraki sheikh shakir Mahmud, ya bayyana cewa Jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Usma sayyid Ali Khamenei ya yi kira ga al'ummar kasar Iran da su gyara tsakaninsu da Allah, kamar yadda Imam Khomein (RA) ya fada a cikin kalamansa. Malamin ya ci gaba da cewa a koda yaushe jagora yana kokarin shiryar da jama' ne, amma wasu daga cikin mutane bas u fahimtar hakan, Jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Usma sayyid Ali Khamenei ya yi kira ga al'ummar kasar Iran da su gyara tsakaninsu da Allah, kamar yadda Imam Khomein (RA) ya fada a cikin kalamansa. 520100