IQNA

Taron Majalisar dinkin Duniya Kan Ayyukan Musulunci A Makka

16:49 - January 12, 2010
Lambar Labari: 1872178
Bangaren kasa da kasa; Majaliosar dinkin duniya za ta aiwatar da wani shiri dangane da yadda ake bayar da taimako da ayyukan agaji a Musulunci , wanda zaa gudanar a birnin makka.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; Majalisar dinkin duniya za ta jagoranci wani zaman taro da zai yi dubi kan muhimman batutuwa da suka shafi harkokin taimako majaliosar dinkin duniya za ta aiwatar da wani shiri dangane da yadda ake bayar da taimako da ayyukan agaji a Musulunci , wanda zaa gudanar a birnin makka. Ya kara da cewa Majalisar dinkin duniya za ta aiwatar da wani shiri dangane da yadda ake bayar da taimako da ayyukan agaji a Musulunci , wanda zaa gudanar a birnin makka. 521879



captcha