Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An kafa wani kwamiti da zai gudanar da bincike kan matsalar da kwamitin kula da ayyukan hajji na kasar Afganistan ya samu a yayin gudanar da aikin hajjin bana. Bayanin ya ci gaba da cewa An kafa wani kwamiti da zai gudanar da bincike kan matsalar da kwamitin kula da ayyukan hajji na kasar Afganistan ya samu a yayin gudanar da aikin hajjin bana. 521801