Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Wasu likitoci musulmi a jahar Ohayo ta kasar Amurka sun bude wata asibiti domin bayar da magunguna da kula da marassa lafiya kyauta da ke zaune a yankunan, Rahoton ya ci gaba da cewa Wasu likitoci musulmi a jahar Ohayo ta kasar Amurka sun bude wata asibiti domin bayar da magunguna da kula da marassa lafiya kyauta da ke zaune a yankunan. 524193