IQNA

Babban taron daliban Makarantu Na Kasar Qatar Kan Gaza

16:52 - January 18, 2010
Lambar Labari: 1874684
Bangaren kasa da kasa; Sama daliban makarantun sakadandare 200 ne suka gudanar da wani taro a birnin Doha na kasar Qatar domin nuna cikakken goyon bayansu ga batun yankin Gaza.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Sama daliban makarantun sakadandare 200 ne suka gudanar da wani taro a birnin Doha na kasar Qatar domin nuna cikakken goyon bayansu ga batun yankin Gaza. Bayanin ya ci gaba da cewa Sama daliban makarantun sakadandare 200 ne suka gudanar da wani taro a birnin Doha na kasar Qatar domin nuna cikakken goyon bayansu ga batun yankin Gaza. 524765




captcha