IQNA

Isra'ila Za ta Gina Wuraren Holewa A Kan Kabrukan Musulmi

16:23 - January 20, 2010
Lambar Labari: 1875732
Bangaren kasa da kasa; A wani matakin tozarci da neman tsokana, haramtacciyar kasar Isra'ila ta yanke shawarar gina wasu manyan otel-otel da wuraren holewa akan kabrukan musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A wani matakin tozarci da neman tsokana, haramtacciyar kasar Isra'ila ta yanke shawarar gina wasu manyan otel-otel da wuraren holewa akan kabrukan musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa A wani matakin tozarci da neman tsokana, haramtacciyar kasar Isra'ila ta yanke shawarar gina wasu manyan otel-otel da wuraren holewa akan kabrukan musulmi. 525901
captcha