Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An fara gudanar da wani zaan taro kan ayyukan radio da kuma yadda za a karfafa kafofin yada labarai na kasashen msulmi masu kokarin isar da sakon Musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani zaan taro kan ayyukan radio da kuma yadda za a karfafa kafofin yada labarai na kasashen msulmi masu kokarin isar da sakon Musulunci. 525937