Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Musulmin kasar India na yin Allah wadai da gina katangar da gwamnatin masar ke yi dokin taimaka wa Isra'ila wajen ci gaba da killace al'ummar musulmi da ke Gaza. Bayanin ya ci gaba da cewa Musulmin kasar India na yin Allah wadai da gina katangar da gwamnatin masar ke yi dokin taimaka wa Isra'ila wajen ci gaba da killace al'ummar musulmi da ke Gaza. 526556