Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Tataristan za ta dauki nauyin bakuncin taron kasa da kasa kan fikihun addinin musulunci da zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Tataristan za ta dauki nauyin bakuncin taron kasa da kasa kan fikihun addinin musulunci da zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi. 530634