Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran kasar Pakistan cewa za a fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa a kasar Pakistan da zai yi dubi kan irin ci gaban da duniyar musulmi ta samu da kuma matsalolin da take fuskanta. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa a kasar Pakistan da zai yi dubi kan irin ci gaban da duniyar musulmi ta samu da kuma matsalolin da take fuskanta. 530062