IQNA

Taron Kasashen Musulmi A Birnin Alkahira Na Kasar Masar

16:07 - January 30, 2010
Lambar Labari: 1879999
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da zaman majalisar kula da harkokin addinin muslunci ta kasashen muslmi a birnin Alkahira na kasar Masar, taron da ya samau halartar wakilai daga kasashe daban-daban.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da zaman majalisar kula da harkokin addinin muslunci ta kasashen muslmi a birnin Alkahira na kasar Masar, taron da ya samau halartar wakilai daga kasashe daban-daban. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da zaman majalisar kula da harkokin addinin muslunci ta kasashen muslmi a birnin Alkahira na kasar Masar, taron da ya samau halartar wakilai daga kasashe daban-daban.531160

captcha