IQNA

Masu Ra'ayin Wahabiyanci Na Kawo Rudani Kan Sumbatar Haramin Imamai

16:42 - February 01, 2010
Lambar Labari: 1881145
Bangaren siyasa da zamantakewa:Masu ra'ayi irin na wahabiyanci na kawo rudani da daidaita sumbatar hubbaran imamai da shirka.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga birnin Qum tat a watsa rahoton cewa; Ayatullahi Uzma Makarimul Shirazi a ranar goma sha biyu ga watan Bahman ya fitar da wani bayani a birnin Qum da cewa; masu raya cewa babu wani bambanci tsakanin wannan ice da aka kewaye hubbarin imami da sauran itatuwa da muke sumbata alhali suna sun batar bangon Kur'ani shi bangon Kur'ani da aka yi da fata da fatar ta fito daga dabbobi ban e to mi yasa suke sumbata. Ya jaddada cewa; bangon kur'ani wani bangare ne na kur'ani da yake da dandantaka ta kud da kud da shi don haka sai mu girmama bangon kur'ani albarkacin Kur'anin. Kuma haka mu girmama gurare masu girma . Kamar yadda muke girmama tutar kasashenmu da aka yi da yadi da kuma kona tutocin makiyanmu.

532527
captcha