Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC Akmal Ihsan Oglo ya bayyana matukar damuwarsa kan halin da musulmi suka samunsu a nahiyar turai. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan ba shi ne karon farko ya nuna irin wannan damuwa ba amma daga bangaren kasashen musulmi musamman na larabawa babu wani abin a zo again da suka yi. kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC Akmal Ihsan Oglo ya bayyana matukar damuwarsa kan halin da musulmi suka samunsu a nahiyar turai. 536713