IQNA

Kyamar Musulunci A tsakanin Wasu Gwamnatocin Gabacin Asia

18:29 - February 11, 2010
Lambar Labari: 1885768
Bangaren kasa da kasa; Wasu daga cikin gwamnatocin gabacin nahiyar Asia na fakewa da batun kawo zaman lafiya wajen kiyayya da musulmi tare hankoron murkushe su a lokacin da suke neman hakkokinsu.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wata zantawa da ya yi da wani masani kan harkon zamantakewa da siyasa Muhammad Rida Saleh, ya bayyana cewa wasu daga cikin gwamnatocin gabacin nahiyar Asia na fakewa da batun kawo zaman lafiya wajen kiyayya da musulmi tare murkushe su a lokacin da suke neman hakkokinsu. Ya ci gaba da cewa gwamnatocin nahiyar Asia na fakewa da batun kawo zaman lafiya wajen kiyayya da musulmi tare hankoron murkushe su a lokacin da suke neman hakkokinsu, daga cikin gwamnatocin gabacin nahiyar Asia na fakewa da batun kawo zaman lafiya wajen kiyayya da musulmi tare murkushe su a lokacin da suke neman hakkokinsu. 537778


captcha