IQNA

Zaman Tattaunawa Kan Kudaden Shigar Musulmi A Birtaniya

15:58 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886788
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman tattaunawa a Birmingham na kasar Birtaniya dangane da hanyoyin da musulmi suke bi domin samun kudaden shigarsu kasar ta Birtaniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na islamiccouses cewa; Za a gudanar da wani zaman tattaunawa a Birmingham na kasar Birtaniya dangane da hanyoyin da musulmi suke bi domin samun kudaden shigarsu kasar ta Birtaniya. Za a gudanar da wani zaman tattaunawa a Birmingham na kasar Birtaniya dangane da hanyoyin da musulmi suke bi domin samun kudaden shigarsu kasar ta Birtaniya. 510251





captcha