IQNA

Musulmin Faransa Sun Yi Zanga-Zangar Yin Allawadai Da Kyamar Musulunci

16:19 - February 16, 2010
Lambar Labari: 1886836
Bangaren kasa da kasa; Daruruwan mabiya addinin musulunci ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a birnin cent na kasar faransa domin yin Allawadai da kyamar musulmi a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Daruruwan mabiya addinin musulunci ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a birnin cent na kasar faransa domin yin Allawadai da kyamar musulmi a kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Daruruwan mabiya addinin musulunci ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a birnin cent na kasar faransa domin yin Allawadai da kyamar musulmi a kasar. Wannan dai n daya daga cikin abubuwan da musulmi ke yi a duk lokacin gabar da ake nuna musu ta yi tsanani a kasashen turai. 539138




captcha