IQNA

Yan Shi'a A Pakistan Za Su Shirya Fim Domin Kare Mazhabarsu

16:13 - February 17, 2010
Lambar Labari: 1887330
Bangaren al'adu da fasaha; Yan Shi'a A Pakistan za su kare mazhabarsu net a hanyar shirya fina-finai da kuma la'akari da wakokin da suka dace.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga Mashhad bayan ta nakalto daga komitin watsa labarai na cibiyar adabi da fasaha ta hauza Ilimi a wannan lardi ta watsa rahoton cewa: Zul Fikar Ali Maisam shugaban gidan talbijin din Alkausar da fim a lokacin da ke amsa tambayar cewa mene ne dalilin day a sa wakoki bas u tasiri a fim da cewa: Yan Shi'a A Pakistan za su kare mazhabarsu net a hanyar shirya fina-finai da kuma la'akari da wakokin da suka dace.


539630

captcha