Bangaren al'adu da fasaha;Jaridar mako mako da ofishin yada al'adun kasar Iran a Jamus ta fito.
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran ikna ce ta bada labarin cewa:mujallar mako-mako da ofishin yada al'adun Iran a kasar Jamus ke yi ta fito kuma a wannan karo ta maida hanakli ne kan taro da shirya shi kan Kur'ani da wahayi da musulmai ke shirin gudanarwa da kuma adawar da muslmin Amerika ke nunawa kan danne su da dai sauran labarai da bayanai masu gamsarwa da wannan mujjala ta kumsa.
540332