Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Kwamitin hadin gwiwa na mabiya addinin Musulunci da kiristanci a palastinu ya ja kunnen Isra'ila dangane da ayyukan tsokanar da take birnin qods mai alfarma. Bayanin ya ci gaba da cewa Kwamitin hadin gwiwa na mabiya addinin Musulunci da kiristanci a palastinu ya ja kunnen Isra'ila dangane da ayyukan tsokanar da take birnin qods mai alfarma. 546066