IQNA

Tattauna Da Fahimtar Juna Tsakanin Musulunci Da Kirsitoci A Nan Tahran

17:58 - March 07, 2010
Lambar Labari: 1895180
Bangaren Fasaha da al'adu' Za a ware makon guda da sunan tattaunawa da fahimtar juna tsakanin musulmi da kiristoci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; Za a ware makon guda da sunan tattaunawa da fahimtar juna tsakanin musulmi da kiristoci. Kuma a cikin tsawon wannan mako za a yi bayani kan rawa da matsayin addini wajen rayuwar da ta shafi al'umma musamman a daidai wannan lokaci har ila yau wani share fage ne na taron tawagar Kiristoci .

548235

captcha