Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, cbiyoyin musulunci a kasar Danmark suna gudanar da wasu ayyuka na wayar da kan mutanen kasar dangane da hakikanin koyarwa irin ta addinin musulunci. Bayanin wanda wasu kafofin yada labarai na kasar suka nakalto daga cibiyoyin, ya kara da cewa Cibiyoyin musulunci a kasar suna gudanar da wasu ayyuka na wayar da kan mutanen kasar dangane da hakikanin koyarwa irin ta addinin musulunci. 549037