Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da yanakalto daga jaridar kasar Masar an habarta cewa, za a gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa da zai dubi kan matsayin masallacin Qods a wajen mabiya addinin musulunci da kuma mabiya addinin kiristanci. Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa da zai dubi kan matsayin masallacin Qods a wajen mabiya addinin musulunci da kuma mabiya addinin kiristanci. 549155