IQNA

Duniya Na Bukatar Sanin Hakikanin Koyarwar Addinin Musulunci

12:51 - March 10, 2010
Lambar Labari: 1896555
Bangaren kasa da kasa; Duniya na matukar bukatar sanin hakikanin koyarwa irin ta addinin musulunci domin sanin matsayin musulunci da mahangarsa a kan dukkanin lamurra.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, babban jami'in cibiyar kula da harkokin al'du da ilmi ta kasar Iran a reshenta dake kasar Iraki ya bayyana cewa; duniya na matukar bukatar sanin hakikanin koyarwa irin ta addinin musulunci domin sanin matsayin musulunci da mahangarsa a kan dukkanin lamurra. Bayanin ya ci gaba da cewa duniya na matukar bukatar sanin hakikanin koyarwa irin ta addinin musulunci domin sanin matsayin musulunci da mahangarsa a kan dukkanin lamurra.550058




captcha