Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kasashen 'yan mulkin mallaka suna yin amfani da gurfatattun al'dunsu wajen canja tunanin matasa musulmi daga yin tunanin addini ko kama tafarkinsa a cikin rayuwa. Bayanin ya ci gaba da cewa kasashen 'yan mulkin mallaka suna yin amfani da gurfatattun al'dunsu wajen canja tunanin matasa musulmi daga yin tunanin addini ko kama tafarkinsa a cikin rayuwa.550094