IQNA

Sahyuniyawa Na Shirin Gina Majami'arsu A Gefen Massalacin Qods

0:20 - March 15, 2010
Lambar Labari: 1898146
Bangaren kasa da kasa; Yahudawan sahyuniya na hankoron gina wata babbar majami'arsu a kusa da masallacin Qods mai alfarma
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin internet na palastine online an bayyana cewa, yahudawan sahyuniya na hankoron gina wata babbar majami'arsu a kusa da masallacin Qods mai alfarma, lamarin da ke ci gaba da jawo fushin al'ummar musulmi daga sassa daban-daban na duniya. Bayanin ya kara da cewa yahudawan sahyuniya na hankoron gina wata babbar majami'arsu a kusa da masallacin Qods mai alfarma, lamarin da ke ci gaba da jawo fushin al'ummar musulmi daga sassa daban-daban na duniya. 551926

captcha