Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, za agudanar da wani zaman taro wanda zai yi bahasi kan matsayin sunnar manzo (SAW) da kuma da kuma duniyarmu ta yau, wanda za a gudanar a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya tare da hadin gwiwa da babbar cibiyar musulmin kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da wani zaman taro wanda zai yi bahasi kan matsayin sunnar manzo (SAW) da kuma da kuma duniyarmu ta yau, wanda za a gudanar a birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya tare da hadin gwiwa da babbar cibiyar musulmin kasar. 552622