IQNA

Taro Kan Harkokin Banki A Mahangar Musulunci A Malazia

20:32 - March 16, 2010
Lambar Labari: 1899138
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin banki da kasuwanci da sauran harkokin tattalin arziki a mahangar addinin Musulunci a Malazia,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Za a fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin banki da kasuwanci da sauran harkokin tattalin arziki a mahangar addinin Musulunci a Malazia, wanda za a gudanar a birnin Kualalampour fadar mulkin kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa za a fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin banki da kasuwanci da sauran harkokin tattalin arziki a mahangar addinin Musulunci a Malazia, wanda za a gudanar a birnin Kualalampour fadar mulkin kasar. 553172
captcha