IQNA

An Kira Ga UNESCO Da Kare Wurare Masu tsarki Na Musulmi A Qods

15:29 - March 17, 2010
Lambar Labari: 1899463
Bangaren kasa da kasa; An yi kira ga hukumar kare hakkokin yara da mata da ta taka gagarumar rawa wajen kare wurare masu tsarki dake birnin Qods masu tsarki.
Kamfani dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari day a nakalto daga jaridar kasar Masar an habarta cewa, an yi kira ga hukumar kare hakkokin yara da mata da ta taka gagarumar rawa wajen kare wurare masu tsarki dake birnin Qods masu tsarki. Bayanin ya kara da cewa an yi kira ga hukumar kare hakkokin yara da mata da ta taka gagarumar rawa wajen kare wurare masu tsarki dake birnin Qods masu tsarki. 553882




captcha