IQNA

Za A Fara Gudanar Da Taron Fikihun Musulunci Na Mata

22:56 - April 05, 2010
Lambar Labari: 1902877
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani zaman taro na kara wa juna sani dangane da ilimin mata musulmi dangane da fikihun musulunci a kasar Saudiyya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, za a fara gudanar da wani zaman taro na kara wa juna sani dangane da ilimin mata musulmi dangane da fikihun musulunci a kasar Saudiyya, wanda cibiyar albatul ta mabiya mazhabar ahlul bait ta dauki nauyin shirya da gudanarwa a yankin Katif, Bayanin ya ci gaba da cewa a fara gudanar da wani zaman taro na kara wa juna sani dangane da ilimin mata musulmi dangane da fikihun musulunci a kasar Saudiyya, wanda cibiyar albatul ta mabiya mazhabar ahlul bait ta dauki nauyin shirya da gudanarwa a yankin.557547


captcha